Tuesday, 11 December 2018



CANAL AWWAB MANSUR ADAM shine sunan dake manne agaban rigar dake jikin kyakkyawan sojan wanda ke fitowa daga cikin babban bankin Nigeria wato CBN acikin garin abuja dogone kyakkyawa wankan tarwada yanada matsakaicin jiki, sanye yake cikin uniform din sojoji wanda suka dace dashi yana rike da waya kirar BlackBerry bold 2 baka hannunsa daure da agogon azurfa na Rolex, yar karamar bindiga ce rataye agefen aljihun wandonsa kansa babu hula shekarunsa bazasu gaza 29 zuwa 30 ba, kai tsaye inda yayi packing din motarsa ya hara, motar tasa yar yayi ce kirar zamani wanda ...
Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur'anin ya ajiye a bedside drawer, jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom, ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin sanye da bathrobe ya fito yana goge lallausan bakin gashin kansa da karamin towel, gaban mirror ya nufa ya dauko lotions dinsa daga tsaye nn ya shafa....